ABNA24 : Aun ya bayyana haka ne a shafinsa na Twitter a jiya Laraba ya kuma kara da cewa akwai bukatar a nemi wani wanda ya cancanta da kafa sabuwar gwamnati a kasar saboda tunkarar matsalolin tattalin arziki , siyasa da kuma na zamantakewa wanda kasar take fama da su.
Gwamnatin Hassan Diyab ta fadi ne bayan fashwar da ta auku a tashar jiragen ruwa na birnin Bierut babban birnin kasar a ranar 4 ga watan Augustan da ya gabata, wanda ya kai ga mutuwar mutane akalla 190 da kuma raunata wasu kimani 6,500.
Bayan haka ne aka zamu Mustafa Adib ya kafa sabuwar gwamnati amma ya jnaye a ranar 26 ga watan Satumban da ya gabata.
342/